Rundunar NDLEA a jihar Kebbi ta kama dimbin miyagun kwayoyi - Hotuna

Bisa kokari da take yi domin ganin ta tsabtace jihar Kebbi daga sayarwa,ko mu'ammala da miyagun kwayoyi da ababen sa maye ,hukumar hana sha da amfani da miyagun kwayoyi NDLEA ta jihar Kebbi ta cafke dimbin katon-katon da dilolin miyagun kwayoyi a wani farmakin aiki da ta gudanar a fadin jihar Kebbi karkashin jagorancin shugaban hukumar na jihar Kebbi Suleiman Jagi.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Rundunar NDLEA a jihar Kebbi ta kama dimbin miyagun kwayoyi - Hotuna Rundunar NDLEA a jihar Kebbi ta kama dimbin miyagun kwayoyi - Hotuna Reviewed by on February 26, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.