Magidanci ya kashe yaransa 4 da mai aikin gidansa - Hotuna

Mai karatu barka da war haka... a yau filin jakar Magori ya leko mana unguwar Ntueke na garin Awada a garin Onitsha na jihar Anamra inda ya samo mana labarin wani mutum da ya kashe wata mai yi masa hidimar gidan shi tare da 'ya'yansa guda hudu yaro.

Kawo yanzu dai babu wani bayani akan musabbabin aikata wannan aikin.

Ku kasance tare da mu domin samun cikakken bayani kan lamarin da zarar mun sami karin bayani.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Magidanci ya kashe yaransa 4 da mai aikin gidansa - Hotuna Magidanci ya kashe yaransa 4 da mai aikin gidansa - Hotuna Reviewed by on February 26, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.