Kurame,makafi, da guragu sun yi tattakin nuna goyon baya ga Gwamna Bagudu

Kungiyar Makafi, kurame da Guragu na jihar Kebbi karkashin shugaban ta Mal.Muhammadu Sani ta kai ziyarar nuna goyon baya ga Gawamnan jihar Kebbi karkashin jagorancin Sanata Abubakar Atiku Bagudu sakamakon irin nassarori da ayyukan ci gaba da yake yi a fadin jihar Kebbi.

Shugaban tare da tawagarsa sun gudanar da tattaki daga Sakatariyar Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi zuwa gidan Gwamnati a unguwar GRA.

Wani jami'in Gwamnati ne ya saurare su a kofar shiga gidan na Gwamnati.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kurame,makafi, da guragu sun yi tattakin nuna goyon baya ga Gwamna Bagudu Kurame,makafi, da guragu sun yi tattakin nuna goyon baya ga Gwamna Bagudu Reviewed by on February 19, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.