Ko ka san yadda rana ke kama wata ? kalli wannan bidiyo

Sau da yawa a kasar Hausa husumiyar Wata kan kasance wani  abu da aka yi wa fassara kalakala kuma daga gari zuwa gari, bayan husumiyar wata akwai kuma husumiyar Rana. Wannan lamarin an fi saninsa da suna "Rana ta kama Wata".

Toh amma yaya Rana ke kama Wata ? kalli wannan bidiyo a kasa domin samun cikakken bayani:


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ko ka san yadda rana ke kama wata ? kalli wannan bidiyo Ko ka san yadda rana ke kama wata ? kalli wannan bidiyo Reviewed by on February 18, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.