Karuwa da ta yi zina da mutum 28.000 ta yi murabus daga karuwanci

Wata Karuwa mai suna Sarah Mutero 'yar shekara 49 da ta shekara 23 tana karuwanci a Makuyu na gundumar Muranga a kasar Kenya ta yi murabus daga sana'ar karuwanci bayan ta yi zina da fiye da mutum 28.000.

Bayan ta yi murabus jama'an gari sun ba Mutero kyautar fili da tsabar kudi Sh120.000, haka zalika wasu mazauna garin sun yi alkawarin cewa za su hada kudi domin su gina mata gida.

Mutero ta ce lokacin da take budurwa takan yi zina da fiye da mutum 20 a rana ,amma bayan ta manyanta takan yi zina ne da a kalla mutum hudu a rana ma'ana Mutero tana zina da a kalla mutun 100 kenan a wata daya kuma adadi ya zama mutum 28.000 kenan ta yi zina da su a cikin shekara 23.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Karuwa da ta yi zina da mutum 28.000 ta yi murabus daga karuwanci Karuwa da ta yi zina da mutum 28.000 ta yi murabus daga karuwanci Reviewed by on February 10, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.