Karanta yadda za ka yi amfani da wayar salularka domin huldar Banki

Lambobi da za ka yi amfani da su domin hulda da Bankin ka daga wayar ka na Salula.

Fidelity Bank
*770#
First Bank
*894#
Sterling Bank
*822#
Skye Bank
*389#
United Bank for Africa (UBA)
*389#
EcoBank
*326#
Zenith Bank
*302#
Stanbic Bank
*909#
Access Bank Bank
*901#
Wema Bank
*322#
Diamond Bank
*302#
Masu amfani da Diamond Yello Account

*710#
Unity Bank USSD
For Unity Bank
*322#
Heritage Bank USSD
*322#
KeyStone Bank USSD
*322#
Union Bank
.*389*032#
Fcmb
*389#

Yadda za ka sayi kati ko ka aika kudi daga wayar ka ta Salula (Kowane Banki)

1. Access Bank: ---- *901 *kudi #
2. EcoBank: --- *326 * kudi #
3. Fidelity Bank:---- *770 * kudi #
4. FCMB: ---- *389 *214 * kudi #
5. First Bank :---- *894 * kudi #
6. GTB : ---- *737 * kudi #
7. Heritage Bank :---- *322 *030 *kudi #
8. Keystone Bank: ---- *322 * 082 * kudi #
9. Skye Bank: ---- *389 * 076 *1 *kudi #
10. Stanbic IBTC: ---- *909 * kudi #
11. Sterling Bank: ---- *822 * kudi #
12. UBA: ---- *389 * 033 *1 *kudi #
13. Unity Bank: ---- *322 * 215 * kudi #
14. Zenith Bank: ---- *966 * kudi #
                        ko kuma
Zenith Bank :---- *302 * amount# ( MTN )
15. Diamond Bank (Yellow Acct. kawai): ---- *710 * 555 * lambar waya * kudi * PIN #
16. Domin sanin lambar ka na BVN, danna ---- * 565 * 0 #.

Daga Isyaku Garba.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Karanta yadda za ka yi amfani da wayar salularka domin huldar Banki Karanta yadda za ka yi amfani da wayar salularka domin huldar Banki Reviewed by on February 14, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.