Kalli yar shekara 14 da take sayar da tabar wiwi a makaranta

Hukumomi a garin Verulam na kasar Afrika ta kusu sun kama wata yarinya yar shekara 14 da ke makarantar sakandare yayin da take sayar da tabar wiwi a cikin makaranta.

Mahukunta sun ce yayar yarinyar ce ta ba ta jakar wiwi domin ta tayata sayarwa.

Bayanai sun nuna cewa yayarta ta dade tana sayar da tabar wiwi a cikin makarantar.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yar shekara 14 da take sayar da tabar wiwi a makaranta Kalli yar shekara 14 da take sayar da tabar wiwi a makaranta Reviewed by on February 25, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.