• Labaran yau

  February 09, 2018

  Kalli yadda yansanda suka dagargaza wasu yan fashi da makami

  A yankin Kwazulu Natal na kasar Afrika ta kudu, yansanda sun halaka wasu yan fashi da makami yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa fashi yan kwanakin baya.

  Yansanda sun bi su a baya kafin yan fashin su ankara, daga bisani yan fashin sun buda wa yansanda wuta lamari da ya sa yansanda suka mayar da martani da ya kai ga kashe dukannin yan fashin kuma yansanda suka karbi bindigoginsu.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka
  rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda yansanda suka dagargaza wasu yan fashi da makami Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama