Kalli yadda wannan barawo ya wulakanta a hannun mai kaya - Hotuna

Bayanai sun nuna cewa wannan saurayi ya je wata unguwa a birnin Port Harcourt na jihar Rivers tare da yan dabarsa a mako da ya gabata kuma suka yi fashi a gidajen mutane,wannan makon kuma gogan naka ya sake dawowa inda ya sake yin sata shi kadai amma wannan karo dubu ya cika domin masu gida sun damke shi ya kuma  sha na jaki har da wulakanci.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda wannan barawo ya wulakanta a hannun mai kaya - Hotuna Kalli yadda wannan barawo ya wulakanta a hannun mai kaya - Hotuna Reviewed by on February 26, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.