Kalli yadda wani 'dan fasakwabri ya yi wa jami'in kwastam - Hotuna

Kalli yadda wani dan fasa kwabri ya yi wa daya daga cikin jami'in hukumar Kwastam da ke kokarin hana fasakwabrin wata mota ta hanyar ruwa a daya daga cikin hanyoyin ruwa a Niger Delta.

Sau da yawa wasu jami'an hukumar Kwastam kan rasa ransu gabadaya wajen gudanar da aikinsu.

 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda wani 'dan fasakwabri ya yi wa jami'in kwastam - Hotuna Kalli yadda wani 'dan fasakwabri ya yi wa jami'in kwastam - Hotuna Reviewed by on February 10, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.