Kalli yadda kaka ta zama yarinya bayan ta kula da fuskar ta

Kalli yadda wannan kaka ta kula da fukarta wanda ya dauki hankali jama'a bayan wadannan hotunan sun bayyana a shafukan yanar gizo.

Kula da jiki dai wani abu ne na kawa musamman ga mata wanda aka fi gani ga 'yan mata masu kurciya.A mma a wannan zamani sai ga tsohuwa ta zama yarinya !.

Miye ra'ayin ka game da wannan hoton ?.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda kaka ta zama yarinya bayan ta kula da fuskar ta Kalli yadda kaka ta zama yarinya bayan ta kula da fuskar ta Reviewed by on February 17, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.