• Labaran yau

  February 19, 2018

  Kalli Pasto da aka kama yana shaka hodar iblis na cocaine - Hotuna

  Asirin wani babban Pasto mai suna Stennett Kirby dan shekara 64 ya tunu bayan an gan shi a wasu hotunan bidiyo yana shakar hodar Iblis watau Cocaine kuma yana kallon bidiyon batsa da ake kira Pornography a dakinsa da ke harabar Chochin da yake yi wa aiki.

  Jaridar The Sun na kasar Britaniya ta ruwaito cewa Kirby yana jagorantar wani Chochi a West Ham Parish a Ingila a matsayin  Reverend tun 2007 kuma fa ya bayyana cewa shi kam yana son mata kuma idan ya samu Karuwa zai dan dana. 

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Pasto da aka kama yana shaka hodar iblis na cocaine - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama