Kalli Mesa da wasu kauyawa suka kama yayin da take barbara - Hotuna


Jakar Magori a yau ta leko mana Tsibirin Borneo na kasar Malaysia inda ta samo mana labarin wasu kauyawa da suka kama wata kotuwar Mesa mai tsawon kafa 20 da na miji yayin da suke barbara, kauyawan sun kashe macizan guda biyu ranar Asabar kuma a cewarsu su kam sun sami na kalaci domin za su girka naman Mesan sai su hada miyan ganye su ci da shinkafa...toh fa kaji wata....Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli Mesa da wasu kauyawa suka kama yayin da take barbara - Hotuna Kalli Mesa da wasu kauyawa suka kama yayin da take barbara - Hotuna Reviewed by on February 13, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.