Kalli jariri da aka tsinta a cikin wani kwali a bola

Wannan lamari ya zama ruwan dare kusan ko ina a fadin Najeriya, wannan wani jariri ne aka tsinta an jefar da shi a cikin wani kwali a bola ranar Lahadi a garin Owerri na jihar Imo !This is quite unfortunate. A new born baby was found dead after being dumped at a waste bin in Owerri, Imo state. The baby who was apparently dumped by the mother – was discovered dead after being abandoned in a carton.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli jariri da aka tsinta a cikin wani kwali a bola Kalli jariri da aka tsinta a cikin wani kwali a bola Reviewed by on February 12, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.