Kalli hadarin mota da ya auku sakamakon amfani da wayar salula yayin tuki

A ko yaushe mahukunta na shawartar matuka mota tare da fadakarwa kan illolin amfani da wayar salula yayin da ake tukin mota. Wannan hadarin ya auku ne a kan hanyar Tombia zuwa Amassoma na jihar Bayelsa bayan direban daya daga cikin motocin da hadarin ya rutsa da su yana tuki yana magana a wayar salula ranar Alhamis.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli hadarin mota da ya auku sakamakon amfani da wayar salula yayin tuki Kalli hadarin mota da ya auku sakamakon amfani da wayar salula yayin tuki Reviewed by on February 18, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.