• Labaran yau

  February 08, 2018

  Kalli abinda aka kama wani tsoho yana yi da karamar yarinya a cikin masai

  An damke wani tsoho da ya yi wa wata karamar yarinya fyade a jihar Kaduna.Shi dai wannan tsoho ya kai 'yar karamar yarinyar zuwa cikin wani masai ko ban daki inda ya yi lalata ada ita.An sami daukan hoton sa yayin da yake aikata wannan barna kafin jama'a su taru.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abinda aka kama wani tsoho yana yi da karamar yarinya a cikin masai Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama