Kalla ka gani yadda soji suka yi wa wasu batagari - Hotuna


Sojin Najeriya sun bindige wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba bayan yan bindigar sun buda wa sojojin wuta a lkacin da suka fuskance su a hanyar Rumuji/Rundele a karamar hukumar Emohua da misalin karfe 2.00 na safiyar ranar Talata.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalla ka gani yadda soji suka yi wa wasu batagari - Hotuna Kalla ka gani yadda soji suka yi wa wasu batagari - Hotuna Reviewed by on February 21, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.