Zaben 2019: an ba Rotimi Amaechi shugaban yakin neman zaben Buhari

Yayin da ya rage wata 13 a gudanar da zabe na 2019 bayanai da suka fito daga Abuja sun nuna cewa an ba Ministan sufuri Rotimi Amaechi takardar tabbatar da shi a matsayin shugaban yakin neman zabe na shuga Muhammadu Buhari a 2019.

Thisday ta ruwaito haka,ta kuma kara da cewa tuni Amaech ya karbi takardar kuma ana kyautata zaton nan ba da dadewa ba zai yi jawabi akan lamarin.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN