'Yansanda sun bindige 'yan fashi 2 har lahira

Rundunar 'yansanda a jihar Benue ta yi nassarar bindige wasu 'yan fashi da makami guda biyu har lahira sakamakon haka ta gano bindiga kirar Ak47 mai lamba M35085 da magazine 4 da albarushi 127 mai girman 7.62.

Rahotanni sun nuna cewa 'yan fashin sun dade suna addabar al'umar Katsina-Ala-Abaji zuwa Takum.

Kakakin hukumar 'yansanda na jihar Benue ASP Moses Yamu ya tabbatar da faruwar lamarin.Ya kara da cewa rundunar ta yi nassara ne bisa wasu bayanan sirri.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
*** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
'Yansanda sun bindige 'yan fashi 2 har lahira 'Yansanda sun bindige 'yan fashi 2 har lahira Reviewed by on January 03, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.