Yadda gashin kai na wani yaro ya yi kankara sakamakon tsananin sanyi

Wani yaro 'dan makaranta mai shekara 10 ya ba 'dalibai 'yan uwansa dariya a cikin aji bayan ya shigo aji yayin da gashin kansa ya yi kankara sakamakon tafiyar mil 3 da ya yi a yanayi mai matukar sanyi zuwa makaranta.

Fu Heng shugaban makarantar  Zhuanshanbao ne ya dauki hoton yaron daga shigowarsa aji a Xinjiena a kasar China.

Shi dai wannan yaro da aka sakaya sunansa, ya dade yana ba dalibai yara 'yan ajin su dariya , amma wannan lokaci kam sanyi ne ya sa ya bayar da dariya.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Yadda gashin kai na wani yaro ya yi kankara sakamakon tsananin sanyi Yadda gashin kai na wani yaro ya yi kankara sakamakon tsananin sanyi Reviewed by on January 12, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.