• Labaran yau

  January 13, 2018

  Yadda aka kashe barawo bayan ya saci babur (Hotuna)

  A yau jakar tamu ta magori ta dira jihar Nassarawa inda ta samo mana labarin wani saurayi da ya gamu da bacin rana bayan ya saci babur. Shi dai wannan saurayi ya sha duka daga matasa da suka harzuka sakamakon haka kuma rai ya yi halinsa.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka kashe barawo bayan ya saci babur (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama