Ya kashe budurwarsa bayan ya banka mata wuta domin ta fasa soyayya da shi (Hotuna)

Wata budurwa ma'aikaciyar jinya a Asibiti watau Nurse mai suna Etta Paye ta gamu da ajalinta bayan saurayinta ya bude gas kuma ya banka mata wuta bayan ya kulle daki domin Etta ta kawo karshen soyayya tare da shi saurayin.

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a Barclay na Monrovia watau babban birnin kasar Liberia a makon da ya gabata.An garzaya Asibiti da Etta amma a ranar da aka kai ta Asibiti a ranar ne ta mutu.

An bizine Etta Paye a Makabaratar Rehab na garin Wuo Ganta ranar Asabar 6 ga watan Janairu 2018.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Ya kashe budurwarsa bayan ya banka mata wuta domin ta fasa soyayya da shi (Hotuna) Ya kashe budurwarsa bayan ya banka mata wuta domin ta fasa soyayya da shi (Hotuna) Reviewed by on January 10, 2018 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.