Wadannan ne jarirai mata da aka tsinta a kusa da Masallacin Shehu

Wani toto da ke zagayawa a shafin yanar gizo ya nuna yadda wata mata ta yar da jarirai da ta haifa mata guda biyu a kusa da Masallacin Shehu a garin Sokoto ranar Lahadi.

Har yanzu dai babu wacce ta dauki alhakin yin wannan danyaen aiki kuma har yanzu hukumomi basu kama wacce ta yar da jariran ba kawo yanzu.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN