Sace mutane don karban kudin fansa, an kama mutum 1

'Yansanda a jihar Jigawa sun damke wani shahararren mai sace mutane domin ya yi garkuwa da su mai suna Buba Datti.

Buba wanda dan asalin jihar Bauchi ne ya shiga buya tun bara.

Yansanda suna nemansa ne bisa zargin hada baki da wasu mitum takwas da suka sace wasu yara biyu a tungar Kafin Madaki suka yi garkuwa da su.Daga bisani suka kashe yaran bayan sun karbi N3m kudin fansa.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Sace mutane don karban kudin fansa, an kama mutum 1 Sace mutane don karban kudin fansa, an kama mutum 1 Reviewed by on January 03, 2018 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.