Kotu ta daure wanda ya auri uwa da diyar ta

Wata Kotu a Pennsylvania na kasar Amurka ta daure wani mutum dan shekara 44 mai suna I. Haupmann tsawon shekara biyu da kwana daya a Kurkuku bayan Kotu ta same shi da keta mutuncin matarsa bayan ya auri uwa daga bisani ya auri diyarta da gangan.

Hukumomi sun tuhumi Haupman da laifin shara wa mahukunta karya tare da keta hakkin rayuwa da cin zarafi bayan ya auri matarsa 'yar shekara 43 daga bisani ya auri diyarta 'yar shekara 18 ba tare da ya saki uwar ba.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN