Karanta yadda barawon babur ya wulakanta a hannun matasa

Wani matashi a garin Kano ya gamu da wulakanci daga wasu jama'a da sufa fusata bayan sun kama shi yayin da ya saci babu wanda aka fi sani da roba-roba a Hausar Sokoto. Shi dai wannan barawo sha sha dauri yayin da aka daure shi tare da babur da ya sata.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Karanta yadda barawon babur ya wulakanta a hannun matasa Karanta yadda barawon babur ya wulakanta a hannun matasa Reviewed by on January 14, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.