Kalli yadda motar tilera ta take wannan matashi (Hotuna)

A garin Ngwalangu na karamar hukumar Ohozara a jihar Ebonyi wani matashi ya gamu da ajalinsa bayan motar tilera da yake kwance a karkashinta ta take shi sakamakon wani hatsari da ya faru ranar Alhamis.

Rahotanni sun nuna cewa matashin da ya mutu ya kasance a cikin matuka tileran ne wadda ta tsaya a gefen titi, shi kuma bawan Allah sai ya kwanta a karkashinta domin ya huta ,daga bisani sai barci ya kwashe shi.

Kwatsam sai wata babban mota ta kwace ta nufato wannan tilera da matashin ke kwance a karkashinta ta yi karo da ita, sakamakon haka motar tilera ta matsa baya ta take matashin wanda ya mutu nan take.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Kalli yadda motar tilera ta take wannan matashi (Hotuna) Kalli yadda motar tilera ta take wannan matashi (Hotuna) Reviewed by on January 06, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.