Kalli dan shekara 70 da aka kama da jabun kudi naira miliyan 8

Hukumar yansanda a jihar Niger ta kama wasu mutum biyu da jabun kudi har Naira Miliyan takwas N8m. Wadanda aka kama su ne Umaru Auta dan shekara 50 daga karamar hukumar Bosso da Abdulkarim Adamu dan shekara 70 daga tsohuwar Kwata a garin Suleja na jihar Niger.

Haka zalika an sami bindiga harba sheka guda daya da adda a hannun mutanen guda biyu.

Wata majiya ta ce ana kan gudanar da bincike akan lamarin

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN