Kalli abin da wannan budurwa ta yi da maciji da kura (Hotuna)

Wannan budurwa ta nada wannan maciji a wuyanta yayin da ta ga wasu masu wasa da maciji suna baje basirarsu da wasa da maciji.Bayan budurwar ta rataya macijin a wuyanta sai kuma ta zauna a kan kura.Wannan ya faru ne a garin Kaduna.Ka san ba kowace mace za ta iya wannan ba.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Kalli abin da wannan budurwa ta yi da maciji da kura (Hotuna) Kalli abin da wannan budurwa ta yi da maciji da kura (Hotuna) Reviewed by on January 05, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.