Jihar Kebbi a karshen mako, taron jam'iyar APC da tsayar da Bagudu takara 2019

A karshen makon da ya gabata ranara Lahadi, jam'iyar APC na jihar Kebbi ta gudanar da babban taron ta na karshen shekara inda Mai girma Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu, Mataimakinsa Samaila Yombe Dabai, Ministan Shari'a Abubakar Malami, Sanata Adamau Aliero, Sanata Muhammadu Magoro, manyan jami'an gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki a jam'iyar APC na jihar Kebbi suka halara.

A lokacin taron ne 'yan Majalisan dokoki na jihar Kebbi suka gabatar da kudurin cewa an aminta da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya tsaya takaran shugaban kasa yayin da Gwamna Atiku Bagudu ya tsaya takaran Gwamna a jihar Kebbi a 2019 bayan samun kuri'ar goyon bayan haka da gagarumin rinjaye.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Jihar Kebbi a karshen mako, taron jam'iyar APC da tsayar da Bagudu takara 2019 Jihar Kebbi a karshen mako, taron jam'iyar APC da tsayar da Bagudu takara 2019 Reviewed by on January 01, 2018 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.