Don Allah kalli yadda wata mata ta wulakanta wannan yarinya (Hotuna)

Ana zargin matar wani babban jami'in Gwamnatin jihar Adamawa da cin zarafin wata yarinya mai suna Hajjati Umar wacce rahotanni suka nuna cewa 'yar uwar matar ce wacce aka dauko daga kauye domin ta taimaka wa matar aikace-aikacen gida. Yarinyar da aka daure kafafuwanta da sarka da kwado kuma ta sha duka da illar bulalar waya ya bayyana a bayanta.

Bayanai sun nuna cewa yarinyar ta fito ne daga kauyen Wafango wani kauye da ke tsakanin Ribadu da Fufore kuma an kawo ta Yola ne da sanin uwayenta cewa za ta yi aikace-aikace ne  a gidan matar babban jami'in na Gwamnati


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Don Allah kalli yadda wata mata ta wulakanta wannan yarinya (Hotuna) Don Allah kalli yadda wata mata ta wulakanta wannan yarinya (Hotuna) Reviewed by on January 02, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.