Awaki 2 sun mutu bayan wani mutum ya yi lalata da su

Wani mutum mai suna Mbiti Munyao da ke mazabar  Kangundo Machakos na kasar Kenya ya yi lalata da awaki biyu har sai da suka mutu. Wata shugaban al'umma Mary Mulwa ta ce an ga Munyao ya jawo awakin ne daga wurin da aka daure su ranar Asabar 13 ga watan Janairu, kuma bayanai sun nuna cewa awakin sun mutu ne bayan Munyao ya gama lalata da su.

Yansanda sun gurfanar da Munyao a gaban Kotu amma an bayar da belinsa akan sh100.000 kimanin N349.515.00 bayan ya ki amsa laifinsa.

Haka zalika idan baku manta ba .mun kawo maku labarin wani Afolabi Bamidele wanda rundunar 'yansanda a jihar Ondo ta gurfanar da shi a gaban Kotu bayan ya kashe akuya sakamakon yin lalata da ita

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN