Zargi: Yadda SARS suka harbe mazakutar masu garkuwa da mutane (Bidiyo)

Sahara Reporters ta wallafa wani faifen bidiyo wanda ya nuna wadansu mutane da ta ce jami'an SARS na jihar Abia ne suka harbe masu mazakuta bayan sun zarge su da garkuwa da mutane domin su karbi kudin fansa.

Wannan bidiyo yana dauke da tsiraici kuma zai iya tayar maka da hankali ! kalla bisa alhakin ka !


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN