Wata motar haya ta tsunduma cikin rafi da fasinjoji a ciki (Hotuna)

Tsautsayi ya rutsa da wasu bayin Allah da ke tafiya a cikin wata motar kasuwa a karamar hukumar Bassa na jihar Kogi sakamakon darjewa da motar ta yi a kan gada sai ta tsunduma a cikin rafi tare da gabadayan fasinjojin da ke cikin ta.

Babu wanda ya rasa ransa a cikin hatsarin, domin dai kananan raunuka ne wasu suka samu yayin da mazauna kusa da inda lamarin ya faru  suka kayar da taimakon gaggawa ga wadanda suka raunata tare da taimakawa suka cire motar daga cikin rafin.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN