Wannan ce budurwar da ta musuluntar da kawarta inyamura (Hotuna)
byIsyaku Garba-
0
Kwanakin bayan mun ruwaito maku labarin wata budurwa 'yar kabilar Igbo da ta Musulunta daga addinin Kirista,ita dai wannan budurwar tana amsa sunan Aishat Obi a yanzu. Aisha ta bayyana wacce ta taimaka mata har ta zama Musulma mai suna Faddylado Sama sakamakon kyawawan halayen ta .
Aishat ta roki Allah ya ba ta kawa irin Faddylado sakamakon irin kyawawan halayen ta wanda su ne suka jawo hankalinta zuwa addinin da take yi watau Musulunci.
Ta kuma roki Allah ya bata ikon rike kyawawan halaye na koyarwar Musulunci da kasancewa Mace Musulma ta gari.
****************************************
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa
isyakulabari@gmail.com
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com
****************************************
Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi.
Shago Lamba 51 hawa na sama.