Toh fa ! wani limamin Chochi ya tayar da yaro da ya mutu (Hotuna)

Labarai da ke zagayawa a shafukan intanet sun nuna cewa sanannen Limamin Chochin Katolika (Catholic) na birnin Enugu Rev. Fr. Ejike Mbaka ya tayar da wani yaro da aka tabbatar da mutuwarsa sakamakon addu'oi da yayi wa gawar yaron.

Sakamakon haka Chochin ya rude da ihu Alleluyah !!! daga wadanda ke ibada a Chochin kuma mahaifiyar yaron ta kasance cikin farin ciki.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Toh fa ! wani limamin Chochi ya tayar da yaro da ya mutu (Hotuna) Toh fa ! wani limamin Chochi ya tayar da yaro da ya mutu (Hotuna) Reviewed by on December 07, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.