Wani hoto da ke zagayawa a yanar gizo ya nuna yadda wani 'dan Majalisar wakilai na tarayya mai suna Loveth Idisi da ke wakiltar Mazaba ta Ethiope ya hau keke kuma ya tuka zuwa wajen wani taro sakamakon rashin man fetur da zai saka a motarsa a kauyensa.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa
isyakulabari@gmail.com
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com
*** GURBIN TALLA ***
Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi.
Shago Lamba 51 hawa na sama.
Tags:
HOTUNA