• Labaran yau

  December 21, 2017

  Pasto ya daure amarya da ango da igiya a wajen daurin aure

  Toh fa! Har ila yau jakar mu ta magori ta samo mana hoton wani sabon salon daurin auren Kirista da wani Pasto ya daura a wani Chochi a kudancin Najeriya. Sabanin yadda aka saba gani a salon daurin aure a wasu Chochi, shi dai wannan Pasto igiya ce ya samo ya daure Ango da Amarya daram daga bisani ya gudanar da addu'an daurin auren.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Pasto ya daure amarya da ango da igiya a wajen daurin aure Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama