• Labaran yau

  Miye za ka ce dangane da auren wadannan masoya ? (Hotuna)

  Ala kulli halin duk yanayi da ka sami kanka za ka sami mai kaunarka, wannan wani Wada ne da ya sami Masoyiya da ake shirin daura masu Aure.

  Shi dai wannan Wada ya sami Masoyiyar rayuwarsa kuma abokiyar zama na Aure,Sun dauki wannan hoton ne gabanin a daura masu Aure  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Miye za ka ce dangane da auren wadannan masoya ? (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama