Mata ta kwara wa mijinta tafasashshen ruwan zafi saboda socks

Yayin da tashin hankali a tsakanin ma'aurata wanda ke kaiwa ga cutarwa ta hanyar amfani da makami ko wani yanayi da zai bar mumunan lahani tsakanin ma'auratan a birnin Abuja kuma wata mata ta kwara wa Mijin ta mai suna Musa tafasashen ruwan zafi a jikinsa sakamakon zafafar muhawwara.

Kamar yadda bayanai suka bayyana a shafukan yanar gizo, ita wannan matar Sarah Danladi ta yanke shawara ta zuba wa mijinta ruwan zafi bayan muhawwara akan socks na takalmi tsakaninta da Mijinta ranar Litinin 4 ga watan Disamba.

Wannan matar tana aiki shara ne a wata Makaranta a birnin Abuja.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Mata ta kwara wa mijinta tafasashshen ruwan zafi saboda socks Mata ta kwara wa mijinta tafasashshen ruwan zafi saboda socks Reviewed by on December 06, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.