Karanta yadda Mahaifi ya wulakanta diyarsa bisa zargin satan lemun kwalba

Wata yarinya a karamar hukumar Obudu a jihar Cross Rivers ta azabtu tare da fuskantar wulakanci a hannun mahaifin ta bayan ya yi zargin cewa ta sace masa lemun kwalba watau Mineral.

Bayanai sun nuna cewa mahaifin  yarinyar 'dan asalin Abakaliki ne na jihar Ebonyi kuma da ya ga makwabta sun yo mashi caa akan lamarin sai ya tsere. Amma wata majiya ta labarta cewa 'yan sanda sun damke shi daga bisani kuma yana yi masu bayani.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Karanta yadda Mahaifi ya wulakanta diyarsa bisa zargin satan lemun kwalba Karanta yadda Mahaifi ya wulakanta diyarsa bisa zargin satan lemun kwalba Reviewed by on December 20, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.