Karanta abin da Gwamna Al-makura ya ce wa wannan 'dan achaba (Hotuna)

Gwamnan jihar Nassarawa Umar Al-makura ya ba mutane sha'awa ranar Alhamis yayin da ya umarci tawagarsa da ke tafiya su tsaya bayan da ya ga wani 'dan achaba ya yi lodin yara 'yan Makaranta akalla 7 akan babur lokacin da aka tashi daga Makaranta. Gwamnan ya gargadi 'dan achaban akan cewa kada ya sake yin irin wannan lodi domin kauce wa bacin rana.

Bayan haka Gwamna Al-makura ya dauki 'dan karamin yaron daga cikin yaran ,yayin da ya bayar da umarni cewa a yi amfani da daya motar tashi domin a kai yaran a gidan iyayen su.




 **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN