Kalli yadda wannan mutun ya tsala fitsari yayin da mota ke tafiya

Jakar tamu ta Magori ta samo mana hoton wani mutum ne da ya tsala fitsari yayin da yake zaune a bayan wata mota da take tafiya a titi. Shi dai wannan mutum bayanai sun nuna cewa ya yi tatil da barasa ne .


 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Kalli yadda wannan mutun ya tsala fitsari yayin da mota ke tafiya Kalli yadda wannan mutun ya tsala fitsari yayin da mota ke tafiya Reviewed by on December 22, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.