• Labaran yau

  Kalli yadda aka sare manomi a gonarsa a Adamawa (Hotuna)

  Ana zargin cewa wadansu Fulani sun kashe wani Musa Tijani har lahira ta hanyar sara da adda a karamar hukumar Ibi na jihar Taraba a gonarsa yayin da yake kwalde massara.

  Musa Tijani wani mai gadin banki ne na Union Bank  Ibi kafin mutuwarsa a ranar 1 ga watan Disamba kuma tuni aka bizine shi.

  Bayanai sun nuna cewa jami'an tsaro sun kama wadansu mutane kuma ana ci gaba da bincike. 
  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda aka sare manomi a gonarsa a Adamawa (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama