Kalli motocin Gwamna Tambuwal a rafin Benue cikin kwalekwale (Hotuna)

Rashin gada ya sa ayarin motocin Gwamnan jihar Sokoto Alh. Aminu Tambuwal shiga Lanti wadda ta dauki motocin ta ketara da su a cikin rafin Benue. Tambuwal dai na kan hanyarsa ce ta zuwa karamar hukumar Ibi a jihar Taraba domin ziyartar tsohon mai tsawatawa a Majalisar wakilai Hon. Isiaka Bawa wanda Allah ya yi wa Mahaifiyarsa rasuwa.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Kalli motocin Gwamna Tambuwal a rafin Benue cikin kwalekwale (Hotuna) Kalli motocin Gwamna Tambuwal a rafin Benue cikin kwalekwale (Hotuna) Reviewed by on December 29, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.