Kalli jariri da aka haifa da siffan Mari (Hotuna)

Allah cikin ikonsa yakan yi yadda ya so kuma a lokacin da ya so , wannan labarin wata Mata ce mai suna Muskura Babi 'yar shekara 23 a garin Kolkata na kasar India wacce ta haifi wani jariri mai siffan Mari wanda bayanai suka ce irin wannan shi ne na biyu a kasar India kuma na biyar a fadin Duniya.

Muskurat ta haifi wannan jariri ne a wani Asibiti Chattaranjan Deva Sadan Hospital ranar Laraba.Likitoci sun ambato cewa wannan irin lalurar ana kiranshi  Sirenomelia a Likitance.

Jaririn dai ya mutu awa hudu bayan haihuwarsa.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Kalli jariri da aka haifa da siffan Mari (Hotuna) Kalli jariri da aka haifa da siffan Mari (Hotuna) Reviewed by on December 10, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.