Gwamnan Rivers ya bayar da kyautar SUV 16 ga 'yan majalisar wakilai (Hotuna)


Gwamnan jihar Rivers Nyesom Ezenwo Wike ya ba 'yan Majalisar Wakilai ta Najeriya da aka zaba 'yan asalin jiharsa kyautar motocin alfarma guda 16 Sports Utility Vehicles (SUVs) yayin da ya ba Sanatoci uku daga cikin motocin.

Kalli hotuna:
 **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Gwamnan Rivers ya bayar da kyautar SUV 16 ga 'yan majalisar wakilai (Hotuna) Gwamnan Rivers ya bayar da kyautar SUV 16 ga 'yan majalisar wakilai (Hotuna) Reviewed by on December 04, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.