Gida mafi tsada a Duniya mallakin Yarima Muhd Bin Salma na Saudiya ne (Hotuna)

Wani bincike da jaridar Newyork Times ta gudanar ya nuna cewa gida mafi tsada a Duniya Mallakin Yarima Muhammad Bin Salman ne wanda aka saye akan dala miliyan dari uku $300m. Gidan French chateau an yi gwanjon sa ne a 2015 amma daga bisani jaridar ta gano cewa yarima Muhammad ne ya saye gidan.

An boye wa Duniya sanin ko waye ya saye gidan, amma kuma binciken da jaridar ta yi ya bankado yadda aka yi amfani da wasu Kamfuna wanda Yariman ke shugabanta a France da Luxembourg aka sayi gidan .

Tun ba yau ba dai aka sha zargin 'yan gidan sarautar Saudiya da yin rayuwa irin ta almubazzaranci da dukiyar jama'ar kasar ta Saudiya wanda gidan sarautar Saudiyar ta sha musantawa.





Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN