Gayyatar addu'ar daurin auren diyan Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Samaila Yombe

MAI GIRMA MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI ALH. SAMAILA YOMBE DABAI MNI. AMADADIN IYALINSA , 'YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI, YANA FARIN CIKIN GAYYATAR JAMA'A ZUWA ADDU'AR DAURIN AUREN 'YA'YAN SA

RAKIYA SAMAILA YOMBE DABAI DA IBRAHIM MUHAMMED

BASIRA SAMAILA YOMBE DABAI DA  TYRON.B ABDULKAREEM

WANDA ZA'A YI RANAR JUMA'A 15. DISAMBA 2017 A BABBAN MASALLACIN JUMA'A NA JIHAR KEBBI (CENTRAL MOSQUE) BAYAN SALLAR JUMA'A (2:30pm)

ALLAH YA BAYAR DA IKON HALARTA,  AMIN

SANARWA: BABBAN MAI TAIMAKA WA MATAIMAKIN GWAMNA
YAKUBU ABUBAKAR

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Gayyatar addu'ar daurin auren diyan Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Samaila Yombe Gayyatar addu'ar daurin auren diyan Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Samaila Yombe Reviewed by on December 13, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.