Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon wani mumunar hatsarin mota (Hotuna)

Wani mumunan hatsarin mota ya auku a kan hanyar Lagos-Ore-Benin wanda ya yi sanadin mutuwar dukanin fasinja da ke cikin motar bus bayan ta yi karo da wata babban mota da ke gefen titi ranar Laraba.Babu wanda ya rayu a wannan hatsarin. Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon wani mumunar hatsarin mota (Hotuna) Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon wani mumunar hatsarin mota (Hotuna) Reviewed by on December 21, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.